Ku koyi yadda ake hada buttered chicken mai dadi ga kuma kyau. Wannan miyar buttered chicken saukin hadawa. Ba a bawa yaro mai kiwuya.
Abubuwan hadawa
- Kaza
- Ginger and garlic paste (citta da tafarnuwa)
- Albasa
- Yoghurt
- Butter
- Fresh cream
- Gishiri
- Yaji
- Butter
Yadda ake hadawa
- Farko za ki yanka kazan dai dai yadda ki ke so. Ki samu bowl ki zuba ta a ciki ki zuba yoghurt da garlic. . .