Skip to content

Yadda ake hada sausages sultan chips

Share |
Yadda ake hada sauage sultan chips
Add to Lists (0)
ClosePlease login

No account yet? Register

 A yau Insha Allahu zamu yi bayanin yadda ake  hada sausages sultan chips.

Abubuwan hadawa

 1. Dankali (irish)
 2. Sausages
 3. Carrots
 4. Albasa
 5. Tattasai da tarugu
 6. Man gyada
 7. Green peas
 8. Green pepper
 9. Maggi
 10. spices
 11. Seasoning

Yadda ake hadawa

 1. Farko dai za ki yanka dankalinki ki wanke shi ki saka ruwa a ciki, sai ki yi per boiling dinshi tafasa daya ake so ya yi sai ki juye shi a colander ya huce.
 2. Sai ki yanka carrots, peas, green pepper duka yadda ki ke so. Suma wayannan ana bukatar ki tafasa su sai ki zube a colander kaman yadda ki ka yi na dankalin.
 3. Ki yi grating tattasai da tarugu da albasa dinki.
 4. Za ki zuba man gyada kadan a cikin pan ki yi stir frying na wannan dankalin, wato ki soya sama-sama.
 5. Ki yanka sausage girman yadda ki ke so ki ci gaba da juya su tare da dankalin bayan kaman mintina 3 sai ki zuba tattasai da tarugu da kayan lambu da ki ka tafasa a ciki ki na juyawa.
 6. Ki saka maggi da seasoning da spices duka, Ki wanke albasa da ki ka yi slicing mai dan yawa ki zuba. Sai ki bar shi ki rufe kaman minti biyar sai ki sauke. Sai kwashe a ci lafiya.

Za a iya dubayadda ake plantain chips da yadda ake hada royal chips  da sauransu.

Photo Credit: Fatima Sydow Cooks

Rate the recipe.

Average: 0 / 5. Rating: 0

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
3
Free daily recipes remaining!
×

Discover more from Bakandamiya Kitchen

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading