Skip to content

Trending

Appetizers

Yadda ake baked awara

Yadda ake baked awara

ByAysha Sarki 7 Oct 2025 3445

Barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girkenmu na Bakandamiya.…

Yadda ake yoghurt in fruits mix

Yadda ake yoghurt in fruits mix

ByShaima Alhussainy 11 Dec 2025 2255

Mu koyi yadda ake yoghurt in fruits mix cikin sauki,…

Yadda ake appetizer salad Abubuwan hadawa 1. Latas 2. Cucumber 3. Koriyar tattasai 4. Karsa 5. Tumatir 6. Koiyar tuffa (green apple) 7. Kayan kamsahi (busashshiyar na’a na’a, nikakkiyar habbatussauda, maggi) 8. Mai (idan da hali ki yi amfani da man zaitun) 9. Lemon tsami/khal (vinegar) Yadda ake hadawa 1. Za ki wanke kayan da muka ambato da kyau da gishiri ko ruwan khal sannan kiyayyanka su kanana-kanana ki cakude su kaman yadda ki ka gani a hotonnan. 2. Sai ki samo spices dinki kaman busashshiyar na’a na’a, nikakkiyar habba da maggi ki hade wuri guda, sai ki sa mai da lemon tsami ko khal a ciki. Zai yi kyau sossai in ki ka yi amfani da man zaytun! In ki ka hade su wuri daya sai ki zuba kan salad dinki a cakude a ci! Wannan salad yana da kyau mace mai girki tarika kokarin hadawa da shi saboda yana kunshe ne da abubuwa masu amfani ga jikin dan adam. Wannan salad din na da matukar amfani sannan kuma yana da matukar dadi a baki!

Yadda ake appetizer salad

ByShaima Alhussainy 28 Sep 2023 2168

Ku koyi yadda ake appetizer salad cikin sauki. Wannan salad…

Yadda ake simple cucumber garnish

Yadda ake simple cucumber garnish

ByUmmy Usman 8 Mar 2026 2054

Mu koyi yadda ake simple cucumber garnish cikin sauki, abubuwan…

yadda ake salad na latas

Yadda ake salad na latas

ByFyazil's Cuisines 8 Aug 2023 1978

Ku koyi yadda ake salad na latas mai ban sha’awa…

Yadda ake tomato rose

Yadda ake tomato rose

ByUmmy Usman 8 Aug 2023 1929

Ku karanta yadda ake tomato rose cikin sauki kuma ba…

Desserts

Yadda ake sarrafa egg muffin

Yadda ake sarrafa egg muffin

ByShaima Alhussainy 11. Dec 2025 6063

Mu koyi yadda ake sarrafa egg muffin cikin sauki, abubuwan…

yadda ake iloka

Yadda ake iloka

ByUmmy Usman 9. Apr 2025 4990

Ku koyi yadda ake iloka mai dadi ga kuma kyau.…

Yadda ake special cin cin

Yadda ake special cin cin

ByFyazil's Cuisines 11. Dec 2025 3565

Ku koyi yadda ake special cic cin cikin dan kankanin…

yadda ake doughnut

Yadda ake doughnut

ByRabi'at M. Babanyaya 5. Dec 2025 3457

Ku koyi yadda ake doughnut. Wannan doughnut din yana da…

Yadda ake baked awara

Yadda ake baked awara

ByAysha Sarki 7. Oct 2025 3445

Barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girkenmu na Bakandamiya.…

Yaddda ake buns

Yaddda ake buns

ByUmmy Usman 11. Dec 2025 3403

Ku koyi yadda ake buns cikin sauki kuma ba tare…

Breakfast

Yadda ake masa

Yadda ake masa

ByUmmy Usman 11 Dec 2025 5225

Uwargida ga yadda ake masa cikin sauki kuma ba tare da bata lokaci ba. Wannan recipe na bukatan kayan hadi…

Yadda ake puff puff (Fanke)

Yadda ake puff-puff (fanke)

ByUmmy Usman 12 Jan 2026 5020

Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke girke a dandalin Bakandamiya Kitchen. A girkin namu na yau zamu koyar…

yadda ake kunu gyada

Yadda ake kunun gyada

ByMrs. Basakkwace 8 Aug 2023 4933

Uwargida ki duba yadda za ki yi kunun gyada mai ban sha’awa ga dadi ga kyau. Wannan kunun gyada baya…

yadda aake sinasir

Yadda ake sinasir

ByRabi'at M. Babanyaya 24 Jul 2023 3942

Ku koyi yadda ake sinasir. Wannan sinasir din yana da dadi da kuma sauki wajen hadawa. Abubuwan hadawa Yadda ake…

Yadda ake hada egg masala

Yadda ake hada egg masala

ByAysha Sarki 8 Oct 2025 3784

Uwargida ga yadda ake egg masala cikin sauki kuma ba tare da bata lokaci ba. Wannan recipe na bukatan kayan…

yadda ake wainar filawa

Yadda ake wainar fulawa

ByAysha Sarki 8 Mar 2026 3642

Mu koyi yadda ake wainar fulawa uwargida da amarya. Ku biyo ni tiryan-tiryan. Abubuwan hadawa Yadda ake hadawa Wannan shine…

Traditional

kunun waken suya da alkama

Kunun waken suya da alkama

Ummy Usman Mar 27, 2025 7678

Ga yadda ake kunun waken suya da alkama, mu koya ‘yanuwa. Wannan recipe ne mai saukin bi ga kuma dadi.…

Yadda ake dafa couscous ta yi wara-wara

Yadda ake dafa couscous ta yi wara-wara

Ummy Usman Sep 28, 2023 7465

Ga yadda ake couscous ta yi wara-wara, mu koya ‘yanuwa. Sannin yadda za a dafa couscous ta yi wara-wara na…

yadda ake faten shinkafa

Yadda ake faten shinkafa

Ummy Usman Sep 28, 2023 6320

Ga yadda ake faten shinkafa na zamani da surkin gargajiya. Abubuwan hadawa Yanda ake hadawa Share

Yadda ake gasasshen kifi mai dankali

Yadda ake gasasshen kifi mai dankali

Aysha Sarki Mar 28, 2025 5841

Ga yadda ake gasasshen kifi mai dankali, mu koya ‘yanuwa. Cikin matakai kalilan uwargida za ki hada wannan kayataccen kifi.…

yadda ake kunu gyada

Yadda ake kunun gyada

Mrs. Basakkwace Aug 8, 2023 4933

Uwargida ki duba yadda za ki yi kunun gyada mai ban sha’awa ga dadi ga kyau. Wannan kunun gyada baya…

Yadda ake danwake

Yadda ake danwake

Ummy Usman Sep 21, 2023 4828

Ku koyi yadda ake danwake. Wannan danwake mai dadi ga kuma saukin hadawa. Uwargida ba a bawa yaro mai kiwuya!…

Soup

yadda ake miyar taushe

Yadda ake miyar taushe

ByUmmy Usman 11 Feb 2026 3661

Miyar taushe miya ce ta gargajiya a Arewacin Najeriya, musamman a wajen Hausawa. Ana yin ta da kabewa (taushe) a…

miyar kuka yar borno

Yadda ake miyar kuka yar Borno

ByShaima Alhussainy 8 Aug 2023 3636

Ku koyi yadda ake miyar kuka ‘yar Borno ga dadi ga kuma kyau. Wannan miyar kuka ta musamman ce, ba…

Miyar kwai

Yadda ake miyar kwai

ByUmmy Usman 3 Apr 2026 3441

Miyar kwai ana yinta ne da kayan miya da kayan lambu irin su karas, koren wake da kuma kayan dandano…

Yadda ake hada potatoe soup

Yadda ake hada potato soup

ByAysha Sarki 21 Sep 2023 2981

Ku koyi yadda ake hada potato soup cikin sauki. Wannan recipe na bukatan abubuwan hadi guda bakwai ne da kuma…

yadda ake miyar ugu

Yadda ake miyar ugu

ByUmmy Usman 26 Jul 2023 2893

Ku koyi yadda ake miyar ugu ga dadi ga kuma kyau. Wannan miyar ugun gangariya ne dan gargajiya mai dauke…

yadda ake dafa farfesun kifi

Yadda ake dafa farfesun kifi

ByRabi'at M. Babanyaya 28 Mar 2025 2676

Ku koyi yadda ake farfesun kifi. Wannan farfesun kifi yana da dadi da kuma sauki wajen hadawa. Abubuwan hadawa Yadda…

You cannot copy content of this page
×