Skip to content

Home

Yadda ake miyar Ayoyo da kubewa

Yadda ake miyar ayoyo da kubewa

ByRabi'at M. Babanyaya 17 Oct 2025 1802

A yau za mu gabatar muku da Yadda ake miyar ayoyo da kubewa a nan shafin mu na Bakandamiya Kitchen. Abubuwan hadawa Yadda ake hadawa Zaki iya ci da kowane irin tuwo. Na gode. Photo Credit: Worldlytreat.com

Yadda ake hada filled choc pie

Yadda ake hada filled choc pie

ByAysha Sarki 7 Oct 2025 1290

A yau kuma zan koya mana yadda ake hada filled choc pie. Har wa yau mai karatu zai iya duba makalunmu da muka gabatar na daruruwan girke girke Abubuwan hadawa Yadda ake hadawa Mai karatu na iya duba: yadda ake…

Yadda ake lemun cucumber

Yadda ake lemun cucumber

ByFyazil's Cuisines 7 Sep 2023 2149

Ku karanta ku koyi yadda ake lemun cucumber cikin steps biyu kacal. Domin yin wannan lemu, ana bukatar ingredients shida ne kawai. Abubuwan Hadawa Yadda ake hadawa Karin bayani

Yadda ake funkaso

Yadda ake funkaso

ByUmmy Usman 8 Oct 2025 2992

 A wannan fannin a yau za mu koyi yadda ake funkaso, funkaso wani abinci ne da jama’a da dama ke sha’awa musamma ma a Arewacin Najeriaya. Abubuwan hadawa Yadda ake hadawa Wannan shine yadda ake funkaso. Na gode, sai Allah…

milo lava float 1

Yadda ake milo lava float

ByAmrah Auwal Mashi 11 Dec 2025 1293

Yadda ake milo lava float wani desert ne wanda ake yi da milo, madara, ice cream da sauransu. Yana da dadi sannan yana da saukin yi. Kananan yara za su fi jin dadinsa. Idan kika iya yin shi kin huta…

chicken nuggets

Yadda ake chicken nuggets

ByAmrah Auwal Mashi 19 Aug 2025 1252

Idan kina neman abu mai dadi da kashe kwalama, to aka wannan yadda ake chicken nuggets kankat ke nan. Yana da saukin yi da kuma dadi. Kananan yara za su so shi sosai musamman masu zuwa makaranta. Abubuwan bukata: 1-…

Yadda ake hadin shinkafa da vegetable sauce

Yadda ake hadin shinkafa da vegetable sauce

ByShaima Alhussainy 28 Sep 2023 2361

Mu koyi yadda ake hadin shinkafa da vegetable sauce cikin sauki. Wannan hadin shinkafar da sauce akwai dadin gaske ga shi kuma kalar fitar kunya ce! Abubuwan hadawa Yadda ake hadawa Shinkafar Ita wannan shinkafar za ki dafa farar shinkafa daban,…

Recently Posted

How to make Lemon Posset

How to make Lemon Posset

ByChef Fifi 8 Oct 2026 26

Lemon posset is a sweet and creamy british dessert that is so simple and easy to make. Posset generally is…

How to make Mochi

How to make Mochi

ByChef Fifi 6 Oct 2026 55

Mochi is a soft and chewy japanese rice cake that can be eaten as a sweet dessert or a savory…

How to make Turkish Delight (Lokum)

How to make Turkish Delight (Lokum)

ByChef Fifi 6 Oct 2026 77

Turkish delight or Lokum is a jelly like dessert cube with a large variety of flavours and ingredients such as…

How to make Hummus

How to make Hummus

ByChef Fifi 6 Oct 2026 90

Hummus is a middle eastern traditional dish that is made with chickpeas and tahini which is a smooth creamy paste…

How to make spicy Korean Cucumber Salad (Oi muchim)

How to make spicy Korean Cucumber Salad (Oi muchim)

ByChef Fifi 6 Oct 2026 88

Korean cucumber salad or “oi muchim” is a popular side dish in Korea, with its fresh and spicy taste it…

How to make Hashbrows

How to make Hashbrowns

ByChef Fifi 6 Oct 2026 114

Hashbrowns is a popular American breakfast food that is fast and easy to make for even the worst of cooks.…

Featured Recipes

yadda ake oreo milkshake

Yadda ake oreo milkshake

ByShaima Alhussainy 8 Aug 2023 2122

Ku koyi yadda ake oreo milkshake ga dadi ga kuma kyau. Wannan oreo milkshake da saukin gaske wajen hadawa. Abubuwan hadawa Yadda ake hadawa  A hade su duka cikin blender a nika sai a sa a fridge ya yi sanyi karara sannan a karairaya wasu biskit din asa  akai.

You cannot copy content of this page
×