Skip to content

Yadda ake hada Swedish pancake

Yadda ake hada Swedish pancake
3
(2)

Ku koyi yadda ake hada Swedish pancake mai kyau da kuma inganci. Makatai hudu kacal uwargida za ta bi ta kammala wannan cupcake.

Abubuwan hadawa

  1. Butter
  2. Flour
  3. Madara 3 cups
  4. kwai 3
  5. Sugar
  6. Gishiri
  7. Kayan topping (whipping cream, Jam, Fruits (ko wane iri ka ke so)
  8. Mapple syrup

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki zuba butter a cikin pan ki narkar dashi. Sai ki bari ya huce, za ki samu blender ki zuba flour, da sugar, da kwai, da butter da ya huce, sai gishiri, da duka a ciki.
  2. Sai ki zuba madara ki nika sosai idan baki da blender za ki iya amfani da whisk ki yi har sai ya yi smooth.
  3. Sai ki dora non stick pan akan wuta ki shafa mai kadan a jikin ta ko butter, Ki dibi wannan qulun kina sawa yayi fadi kaman suyan qwai. Idan ya yi brown ki juya. Haka za ki yi har ki gama.
  4. Sannan sai ki bari ya huce a zuba wa’yannan topping da ake so da whipping cream da syrup a kai, kaman yadda muka saka a hoto.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×