Skip to content

Yadda ake hada tandoori tikka skewers

Share |
yadda ake hada tandoori tikka skewers
Add to Lists (0)
ClosePlease login

No account yet? Register

Uwargida ki koyi yadda ake hada tandoori tikka skewers mai kyau da kuma inganci. Uwargida sai kin gwada za ki bani labari…

Abubuwan hadawa

 1. Chicken breast (gaban kaza)
 2. Lemun tsami
 3. Albasa
 4. Tandoori Chicken spice
 5. Curry
 6. Garlic and Ginger paste
 7. Garin yaji
 8. Man gyada

Yadda ake hadawa

 1. Farko za ki samu bowl ki zuba man gyada a ciki dan kadan, sai ki zuba chicken tandoori, ki saka curry, tafarnuwa da kuma citta a ciki ki juya sosai, ki saka yaji da maggi ki sake juyawa.
 2. Idan ya hade sai ki dauko chicken breast ki yanka shi bada girma sosai ba. Sai ki zuba ki juya sosai (wannan shi ake kira marinating) sai ki matsa ruwan lemun tsami a ciki ki juya.
 3. Ki kunna Oven @ 180-degree ki yi pre heating Ki dauko skewers (tsinken gasa nama) Ki soka wannan chicken breast a jiki. Sai ki saka a cikin oven a gasa for 30 minutes. Idan ya yi a sauke.

Rate the recipe.

Average: 3 / 5. Rating: 2

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
3
Free daily recipes remaining!
×

Discover more from Bakandamiya Kitchen

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading