Skip to content

Yadda ake hada spicy pancakes and potato fillings

Yadda ake hada spicy pancakes and potato fillings
3
(3)

Ku koyi yadda ake hada spicy pancakes and potato fillings. Wannan recipe ne mai dadi ga kuma saukin hadawa. Ba a bawa yaro mai kiwuya!

Abubuwan hadawa

  1. Filawa
  2. Tarugu
  3. Albasa
  4. Dankali (Irish)
  5. Maggi
  6. Seasoning
  7. Kwai
  8. Man gyada
  9. Baking powder

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki zuba flour da baking powder a bowl ki kwaba su da ruwa kar ya yi kauri sossai.
  2. Ki fasa kwai ki sa da maggi da sauran seasoning da curry da tarugu da albasa amma yankan ya zama kanana.
  3. Ki dora non stick pan akan wuta idan ya yi zafi ki na zubawa har ya yi brown ki juya.
  4. Idan kin gama sai ki zuba soyayyen dankali a ciki ki rufe kaman tabarma. Za a iya ci da cabbage sauce ko wani sauce na daban ko dai duk abinda ya yi wa mutum.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×