Skip to content

Yadda ake hada apple smoothie

yadda ake hada apple smoothie
5
(1)

Ku koyi yadda ake hada apple smoothie cikin sauki. Domin hada wannan smoothie ana bukatan kayan hadi hudu, hadawa ma a cikin matakai hudu

Abubuwan hadawa

  1. Apple (tufa)
  2. Sugar
  3. Lemu
  4. Apple flavor

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki wanke tufa ki cire bayan sai ki yanka shi in cubes.
  2. Ki saka shi cikin blender ki sa ruwan lemu da 1/2 cup na ruwa.
  3. Za ki yi blending na wannan mixture har sai ya yi smooth sosai.
  4. Ba za ki tace wannan hadin ba ki zuba sugar da kankara a sha.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×