Skip to content

Yadda ake hada couscous bil khodra

Yadda ake hada couscous bil khodra
3
(1)

Ku koyi yadda ake hada couscous bil khodra. Wannan hadin couscous ana bukatan kayan hadi takwas ne da kuma matakai hudu domin hadawa!

Abubuwan hadawa

  1. Couscous
  2. Man gyada
  3. Hanta
  4. Tarugu da tattasai (T&t)
  5. Albasa da lawashi
  6. Maggi da seasoning
  7. Peas
  8. Carrots

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki saka mai a pot ki sa albasa da grated t&t Ki juya ki soya ki saka anta yanka kanana sosai.
  2. Ki saka carrots da peas ki juya. Ki saka ruwa yan kadan ki rufe.
  3. Sai ki dauko couscous dinki ki zuba kina juyawa.
  4. Idan ya hade ki barshi ya turara na minti biyu, sai ki sauke. A ci lafiya

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×