Skip to content

Yadda ake hada homemade chocolate

Yadda ake hada homemade cholate
0
(0)
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

A yau zamu koyar da yadda ake hada homemade chocolate. Sassaukar chocolate ce da ko a frying pan za ki iya yin ta.

Abubuwan hadawa

  1. Butter
  2. Cocoa powder
  3. Zuma
  4. Flavour

Yadda ake hadawa

Farko za ki zuba butter a cikin pan har ya narke sai ki zuba zuma sannan ki barsu a low heat ki na juyawa za ki ga ya fara kumfa sama sama sai ki zuba wannan cocoa powder na ki a ciki da sauri ki juya sai ki sauke. Ya kasance kin tankade cocoa powder dinki kafin ki zuba shi a ciki. Idan ya sha iska a zuba cikin container.

Ku duba snacks din mu na baya, kamarchocolate cream cheese pie da sauransu.

How many stars will you give this recipe?

You cannot copy content of this page
×