Ga yadda ake hada tuna muffins cikin sauki da sauri. Wannan muffin yana da dadi musaaman idan ki ka sami hadadden tea mai ji da isa.
Abubuwan hadawa
- Tuna fish 2
- Kwai 2
- Gishiri
- Yaji
- Grated karas
- Corn flour
- Yankakken tattasai
- Yankakken koren tattasai
- Albasa
- Lawashi
- Mayonnaise 1/2 cup
- Fulawa 1/2
- Baking powder 1 tsp
- Grated cheddar cheese 1cup
Yadda ake hadawa
- Za ki gyara carrots dinki kiyi grating, ki yanka tattasai, koren tattasai da lawashi,kiyi grating cheese shima ki ajiye, Ki tanadi bowl ki zuba flour, corn flour da kayan da kika yanka a baya,Seasoning komai da aka lissafa a sama ki yi mixing zakiga ya hada batter din yayi thick yayi kyai.
- Ki nemo Muffins ki shafe jikin cupcake muffins (abun gasa cupcake kenan) sai ki dinga diba kina zubawa acikin shi, sai ki gasa a cikin Oven a 180◦. Idan ya yi zaki ga yayi holds Brown ya gasu sai ki cire
Thanks so very much we appreciate it 🥰💯
Wow nice💯🥰