Skip to content

Yadda ake hada roasted beef

Yadda ake hada roasted beef 1
5
(1)

A yau zan koya mana yadda ake hada roasted beef. Harwa yau mai karatu zai iya duba daruruwan makalunmu da muka gabatar akan girke-girke.

Abubuwan hadawa

  1. Nama tsoka zalla
  2. Tarugu
  3. Albasa
  4. Tafarnuwa
  5. Seasoning
  6. Man gyada (2 spoon)

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki yanka naman ki bude shi ya yi fyale fyale sosai.
  2. Ki daka tarugu da albasa da maggi ki hada da garlic ki sa oil ciki.
  3. Ki shafe naman ki da wannan hadin sai a gasa na mintina 20. idan an gama sai a yanka irin yankan da ake bukata. A ci lafiya.

Za a iya dubayadda ake hada pepper soup na kasusuwa da sauransu.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×