Skip to content

Yadda ake hada watermelon milkshakes

Share |
yadda ake watermelon milkshake
Add to Lists (0)
ClosePlease login

No account yet? Register

Barkan mu da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya Kitchen. Muna maku fatan alkhairi a wannan sabuwar shekara. A yau na zo muku da recipe na yadda za a hada watermelon milkshake a saukake. Ga shi kamar haka:

Abubuwan hadawa

  1. Kankana (1)
  2. Sugar
  3. Ice cream (strawberry flavour)
  4. Madara (2 cups)

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki yanka kankana ki barta tare da yayan cikin ta domin suna da matukar amfani ga lafiya.
  2. Ki sa kankana a blender ki sa ice cream ki sa milk dinki a ciki sai ki markada. Za ki markada shi ne sosai har sai yayi smooth.
  3. Ki zube a bowl ki sa sugar sai ki saka shi a fridge ko a saka kankara a sha.
    Mai karatu wannan shine yadda ake watermelon milkshake. Sannan za a iya duba girke girkenmu na baya.

Rate the recipe.

Average: 0 / 5. Rating: 0

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
3
Free daily recipes remaining!
×

Discover more from Bakandamiya Kitchen

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading