Skip to content

Yadda ake hada turmeric fried rice

Share |
Yadda ake hada turmeric fried rice
Add to Lists (0)
Please login to bookmarkClose

No account yet? Register

Mu koyi yadda ake turmeric fried rice cikin sauki, abubuwan hadawa guda sha daya, matakai guda uku kawai.

Abubuwan hadawa

  1. Turmeric
  2. Curry
  3. Albasa da lawashi
  4. Rice
  5. Man gyada 
  6. Tarugu
  7. Green pepper
  8. Carrots
  9. Green beans
  10. Peas
  11. Garlic

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki dora tukunyarki a wuta ki zuba ruwa ki yi per boiling na shinkafa da veggies dinki kaman yadda mukayi bayani a baya na vegetable rice.
  2. Sai ki tsane sannan ki zuba man gyada a pot ki sa albasa da tarugu da ki ka daka ki juya ki zuba seasoning ciki tare da turmeric da curry da garlic.
  3. A hankali ki na zuba shinkafar har ta hade sai ki yanka green pepper ki zuba ki rufe. Idan abincin ya dahu shikenan sai a kwashe.

Karin bayani

Wannan fried rice ba haka ake cinta ba ana hada ta ne da miyoyi daban daban.

Rate the recipe.

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
×