Skip to content
Share |
Yadda ake baked awara

Barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau na zo maku da sabon girki wato yadda za ki hada baked awara

Abubuwan hadawan

 1. Awara
 2. Kwai
 3. Carrots
 4. Seasoning
 5. Cooked minced meat
 6. Muffin tray
 7. Albasa

Yadda ake hadawa

 1. Farko za ki yanka awara kanana sosai sai ki yanka carrots a ciki.
 2. Ki yanka albasa sannan ki yanka green pepper ki saka spices sannan ki fasa kwai kaman guda hudu ki saka ki juya.
 3. Idan ya hade sai ki shafa man gyada a jikin muffin tray ki dinga saka spoon ki na zubawa.
 4. Ki saka a cikin oven na tsawon mintina 15, idan ya yi sai ki cire.

Ku karanta girke-girkenmu na baya, kamar: yadda ake hada bread cheese balls da yadda ake hada ginger bread da sauransu

Add to Lists (0)

No account yet? Register

Join WhatsApp Group

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page