Skip to content

Yadda ake hada spicy balls

yadda ake hada spicy balls
5
(1)

Ina masoya fulawa, ga wani hadin yan gayu, spicy balls. Ga sauki ga kuma dadi, sai kin gwada uwargida ki bamu labari!

Abubuwan hadawa

  1. Filawa
  2. Tattasai
  3. Tarugu
  4. Albasa
  5. Seasoning
  6. Yeast
  7. Ruwa

Yadda ake hadawa

  1. Ki hada filawa, da tarugu, da chopped onion, da maggi, da spices, da gishiri (yadda zai ji) duk a bowl daya.
  2. Bayan kin hade komai wuri daya, sai ki sa dan ruwa ki hada shi sosai (mixing) ya yi smooth kaman na fanke.
  3. Ki dora mai, idan ya yi zafi sai a dinga zubawa a man kamar yadda ake fanke. In ya soyu, za ki ganshi in balls. A ci lafiya

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×