A yau zamu duba yadda ake hada plain spicy yam.
Abubuwan hadawa
- Doya
- Tarugu
- Mangyada
- Maggi
Yadda ake hadawa
- Farko za ki fere doya ki yanka kamar yankan soyawa.
- Sai ki dora pan akan wuta ki zuba mai a ciki ki saka tarugu da ki ka grating.
- Ki saka kofin ruwa ki zuba doya dinki a ciki. ki saka maggi a ciki.
- Da ta tafasa kinga ta dahu sai ki sauke da dan romon. A ci lafiya.
Mai karatu zai iya duba: Yadda ake hada Nigerian jellof rice da yadda ake hada desiccated coconut and chocolate chips cake da sauransu.
Photo Credit: Laura Ritterman