Skip to content

Yadda ake hada fluffy beans cake

Share |
Yadda ake hada fluffy bean cake
Add to Lists (0)
ClosePlease login

No account yet? Register

A yau zamu koya yadda ake hada fluffy beans cake (alale).

Abubuwan hadawa

 1. Wake
 2. Crayfish
 3. Koren tattasai
 4. Tarugu
 5. Tattasai
 6. Seasoning
 7. Manja
 8. Lawashi
 9. Albasa

Yadda ake hadawa

 1. Farkon za ki debi wake ki tsince datti ki surfa shi ki gyara, sai ki zuba ruwa da garlic a ciki ki markada ki yanka koren tattasai a ciki da lawashi da albasa.
 2. Ki grating tarugu da tattasai ki zuba, ki sa manja, da seasoning da cray fish ki sa whisk ki juya shi sosai.
 3. Ki shafa mai a jikin moi moi containers dinki sai ki dinga zuba kullunki a ciki.
 4. Ki dora ruwa dai dai yadda ba za su rufe containers ba, idan sun tafasa ki jera containers a ciki ki rufe.
 5. Idan ya dahu ki sauke, za a iya ci da cabbage sauce da muka yi a baya, za kuma a iya duba fish egg sauce  ko wani sauce makamantansu.

Rate the recipe.

Average: 5 / 5. Rating: 1

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
2
Free daily recipes remaining!
×

Discover more from Bakandamiya Kitchen

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading