Skip to content

Yadda ake hada chocochino drink

Share |
yadda ake chocochino drink
Add to Lists (0)

No account yet? Register

Ku koyi yadda ake hada chocochino drink ga dadi ga kuma kyau. Wannan chocolate drink din na da saukin gaske wajen hadawa.

Abubuwan hadawa

  1. Fresh cream
  2. Madara
  3. Sugar
  4. Hot chocolate
  5. Coffee

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki dora pan akan wuta ki zuba madara ta ruwa da fresh cream dinki a ciki.
  2. Sai ki saka wooden spoon kina juyawa a hankali har ya tafasa. Sai ki saka coffee da sugar tare da hot chocolate.
  3. Ki zuba a cikin cups ki yi topping da whipping cream da chocolates. A sha lafiya

Rate the recipe.

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
2
Free daily recipes remaining!
×
×