Skip to content

About

Bakandamiya Kitchen taska ce daga cikin taskokin Bakandamiya, wacce aka kirkira don masu sha’awar koyon girke-girke na zamani da na gargajiya.

Kowa na iya karantawa ko koyon girke-girke kyauta daga shahararrun masu girke-girke daban-daban.

Har ila yau, kowane chef ko mai rubutun girke-girke na iya dora girkinta/sa kyauta don masu koyo ko sha’awa. Don dora girki sai a je menu a latsa ‘Submit,’ kana a bi sauran bayanai don dorawa.

Don wasu tambayoyin da suka shafi amfani da Bakandamiya Kitchen sai a tuntube mu kaitsaye ta contact page na mu.

Har ila yau, don sannin ka’idojin amfani da taskar sai a ziyarci terms and conditions ko kuma privacy policy.

Mun gode.

The Bakandamiya Team

Join WhatsApp Group

You cannot copy content of this page