Skip to content

Yadda ake hada sweet pancakes

Yadda ake hada sweet pancakes
4
(1)

Ku koyi yadda ake hada sweet pancakes cikin sauki. Wannan pancake na bukatan abubuwan hadi tara ne da kuma steps uku kacal.

Abubuwan hadawa

  1. Filawa
  2. Sugar
  3. Baking powder
  4. Kwai
  5. Chocolates
  6. Nutella
  7. Dark chocolates
  8. Maltesers
  9. Smarties

Yadda ake hadawa

  1. Farko kaman na spicy pancake shima za ki zuba flour a cikin bowl ki dama da ruwa. Sai ki fasa kwai ki sa whisk ki sake hadawa a saka baking powder da pinch na salt.
  2. Ki dora non-stick pan akan wuta, ki yi brushing da mai. Ki zuba batter ki rufe sai ya yi. Haka za ki ta yi har ki gama.
  3. Ki jera su, idan kin dora daya ki sa Nutella a tsakiya sai kin gama ki zuba melted chocolate a sama. Ki zuba sauran chocolate a kai. A yanka a ci.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×