Skip to content

Yadda ake hada miyar Edikainkong

Yadda ake hada miyar edikainkong
5
(1)

Ku biyo mu dan ganin yadda ake hada miyar Edikainkong.

Abubuwan hadawa

  1. Tarugu da tattasai (T&t)
  2. Nama
  3. Kifi
  4. Cray fish
  5. Manja
  6. Seasoning
  7. Water leaf
  8. Ugwu
  9. Stock fish
  10. Dry fish
  11. Kpomo

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki zuba manja a cikin pot. Sai ki zuba kifin ki (stock fish) wanda ki ka jika tun farko, ba za ki saka albasa ba.
  2. Ki saka chopped t&t ki zuba kifi danye. Ki rufe idan kinsa seasoning.
  3. A yanka Kpomo kanana a zuba da sauran kalolin kifi da aka lisafo.
  4. Sai ki yanka ganyen ki ki wanke da ruwan zafi. Ki zuba wannan ganyen a ciki ki rufe.
  5. Za ki dafa miyan ki sai ya yi. A ci da kalan tuwon da ake so. Mun hada wannan da Eba. A ci lafiya.

Sannan za a iya dubamiyar egusi da sauransu.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×