Skip to content

Yadda ake dambun shinkafa mai gyada

Share |
yadda ake dambun shinkafa
Add to Lists (0)
ClosePlease login

No account yet? Register

Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya Kitchen. Harwa yau mai karatu zai iya duba makalunmu da muka gabatar na daruruwan girke-girke a baya. A yau kuma zan koya mana yadda ake hada dambun shinkafa mai gyada.

Abubuwan hadawa

  1. Gyada
  2. Shinkafa (wadda aka gyara aka barza)
  3. Seasoning
  4. Zogale
  5. Albasa da lawashi

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki hade zogale da shinkafa da gyada ki yayyafa masu ruwa ki zube ya turara bayan mintina 10 sai ki sauke.
  2. Ki zube shi cikin bowl babba ki sa chopped tattasai, da tarugu, da albasa, da seasoning da man gyada da sauran kayan hadi.
  3. Anan za ki sake mayar da wannan hadin a cikin tukunyar da ki ka dora marfi ciki ya sake turara sosai. A sauke a ci lafiya.

Rate the recipe.

Average: 5 / 5. Rating: 2

As you found it interesting...

Follow us to see more!

1 thought on “Yadda ake dambun shinkafa mai gyada”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
2
Free daily recipes remaining!
×

Discover more from Bakandamiya Kitchen

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading