Skip to content

Yadda ake hada shredded chicken sauce

Yadda ake hada shredded chicken sauce
1
(1)

Mu koyi yadda ake hada shredded chicken sauce cikin sauki. Ana bukatan abubuwan hadawa guda tara sannan a hada cikin matakai uku.

Abubuwan hadawa

  1. Chicken breast (tsokan gaban kaza)
  2. Karas
  3. Peas
  4. Green pepper (koren tattasai)
  5. Green beans (koren wake)
  6. Seasoning
  7. Spices
  8. Chicken tandoori
  9. Man gyada

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki wanke chicken breast ya tsane ruwa sai ki yanka shi strips ki zuba chicken tandoori da spices a ciki ki yi marinating.
  2. Bayan mintina goma sai ki dora pot a wuta ki zuba oil, Ki saka wannan chicken breast a mai kina soyawa sama sama sai ki zuba grated tattasai da tarugu a ciki da albasa ki na stir frying nasu.
  3. Bayan mintina 5 sai ki wanke veggies ki zuba a ciki ki juya ki saka sauran spices ki rufe. Idan ya dahu sai a ci da plain white rice ko wani abunda aka girka.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×