Skip to content

Yadda ake sarrafa egg muffin

Share |
Yadda ake sarrafa egg muffin

Mu koyi yadda ake sarrafa egg muffin cikin sauki, abubuwan hadawa guda bakwai, matakai guda uku.

Abubuwan hadawa

  1. Kwai
  2. Koriyan tattasai
  3. Tattasai 1
  4. Attarugu 1
  5. Albasa
  6. Abin gasa cake (cupcake papers & muffins)
  7. Oven

Yadda ake hadawa

  1. Za ki fasa kwai, ki yanka albasa sannan ki yi jajjagen tattasai da koriyan tattasai da attarugu ki zuba a ciki.

Subscribe to learn this recipe. If you already did, please, login.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
×