Skip to content

Matakai 2 na yin avocado smoothie

Share |
matakai biyu na yin avocado smoothie
Add to Lists (0)

No account yet? Register

Ku duba yadda ake avocado smoothie cikin steps biyu kacal. A wannan recipe kayan hadi guda hudu ne kawai ake bukata.

Abubuwan hadawa

  1. Avocado daya
  2. Madarar gari cokali uku
  3. Suga cokali biyu
  4. Vanilla flavour kadan

Yadda ake hadawa

  1. ki samu avocado ki bare bawon sa ki zuba flesh in a blender, ki sa madarar gari, sugar da ruwa kadan.
  2. ki yi blending dinsu. ki sa a fridge in ya yi sanyi sai asha.

Karin bayani

  1. Idan madarar ruwa za ki yi amfani da shi ba sai kinsa ruwa ba gun blending din.
  2. Avocado smoothie yana da dadi sosai ga amfani a jiki.

Rate the recipe.

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
2
Free daily recipes remaining!
×
×