Ku koyi yadda ake samosa da spring rolls mai dadi ga kuma kyau. Wannan method na yin samosa da spring rolls din yana da saukin hadawa.
Abubuwan hadawa
- Flour 500g
- Gishiri pinch
- Man gyada 1tablespoon
- Ruwa
- Carrots
- Nama
- Cabbage
- Green beans da peas
- Seasoning da kayan kanshi
- Rosemary, parsley, bay leaves, albasa, attaruhu (jajjage)
- Man gyada na suya
Yadda ake hadawa
Shi samosa da spring rolls ana bin. . .