Skip to content

Yadda za ki gyara gyadar kunu

Share |
yadda za ki gyara gyadar kunu
Add to Lists (0)
ClosePlease login

No account yet? Register

Uwargida ga yadda za ki gyara gyadar kunu cikin sauki kuma ba tare da bata lokaci ba. Wannan method zai ba ki gyada gyararre sumul ba datti.

Da farko za ki bukaci abubuwa kamar:

  1. Gyada mai bargo
  2. Non stick pan
  3. Ruwa
  4. Tire

Ga yadda za ki gyara

  1. Da farko ki gyara, ki tsince gyadarki ajiye a gefe.
  2. Daura non stick pan na ki a kan wuta (wutan dan dai-dai za ki sa) sai ki kawo gyadar ki ki sa ki na juyawa a hankali har sa jikin gyadar ya yi zafi (kar ki bari ya fara baki a jikin da zarar kinji jikin ya yi zafi ko idan kin murja bawon yana fita) sai ki sauke.
  3. Bayan ya sha iska sannan sai ki bare bawon daga nan sai ki bushe ki tabbatar babu bawo a jikin gyadar.
  4. Anan sai ki sami ruwa ki zuba gyadar ki a ciki ki barta ta jiku nadan wani lokaci sai ki kai markade ki tace ki yi kunun ki da ita ko miya.

Rate the recipe.

Average: 2 / 5. Rating: 8

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
3
Free daily recipes remaining!
×

Discover more from Bakandamiya Kitchen

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading