Skip to content

Yadda ake fruit salad

Yadda ake fruit salad
5
(1)

Uwargida da amarya ku koyi yadda ake fruit salad cikin sauki, abubuwan hadawa guda bakwai, matakai guda uku.

Abubuwan hadawa

  1. Abarba
  2. Kankana
  3. Ja da koriyar tuffa
  4. Inibi
  5. Fiya (pear)
  6. Sugar
  7. Filabo na abarba (pineapple flavour)

Yadda ake hadawa

  1. Ki yayyanka duk kayan marmarin da muka ambata kanana sai ki ajiye agefe.
  2. Sai ki samo  abarba ki niqa ta ablender da sugar ki tace kidan sa filabo na abarba ki zuba a ciki.
  3. Ki gauraya sai ki juye hadin a kan yankakkun kayan marmarinki sai ki sa a cikin fridge yayi sanyi.

‘Yanuwa a sha dadi lafiya. Bazan ce komi ba sai na ji comments dinku. kada kubari a baku labari. 

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×