Skip to content

Yadda ake tomato rose

Share |
Yadda ake tomato rose
Add to Lists (0)
ClosePlease login

No account yet? Register

Ku karanta yadda ake tomato rose cikin sauki kuma ba tare da bata lokaci ba. Ana bukatan kayan hadi biyu da kuma steps biyu ne kacal.

Abubuwan hadawa

  1. Tumatur mai kyau (fresh tomatoes)
  2. Wuka (ki tabbatar mai kaifi ce)

Yadda ake yi

  1. Ki sami tumatur na ki ja mai kyau mai tauri ki wanke shi tas. Sai ki dauko wuka ki fara redan bayan kina zagayewa (kamar yanda ake baran lemo da wuka) har sai kin kai karshe.
  2. Zai baki dogon igiya sai ki sa a ruwan sanyi ko ruwa ki bar shi na minti 5. Daga nan sai ki dauko tumatur na ki wanda ki ka gyara ki daura a kan tire ko abun yanka (chopping board), sai ki dauko shi ki daura a kai sannan sai ki fara nadewa (za ki yi nadin kamar yanda ake nadin tabarma). Sai ki juyo shi yana kallonki sai ki daura kan abinci ki yi kwalliyar ki da shi.

Rate the recipe.

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
2
Free daily recipes remaining!
×

Discover more from Bakandamiya Kitchen

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading