Skip to content

Yadda ake hada cucumber juice

yadda ake hada cucumber juice
0
(0)

Mu koyi yadda ake hada cucumber juice da kayan hadi hudu kacal.

Abubuwan hadawa

  1. Cucumber
  2. Sugar
  3. Flavour
  4. Abarba (kadan)

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki wanke cucumber ki yanka ta ki yanka pineapple dinki. Ki yi blending na su a tare. 
  2. Ki kara ruwa ki tace shi. Ki saka kankara, da flavour da kuma sugar yadda ki ke son taste din. Sai a sha.

Za a iya dubaYadda ake hada miyar edikainkong da yadda ake hada creamy fruit salad da sauransu.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×