Skip to content

Yadda ake mixed fruit juice

yadda ake mixed fruit juice
2
(7)

Uwargida ga yadda ake mixed fruit juice cikin sauki kuma ba tare da bata lokaci ba. Wannan recipe na bukatan kayan hadi biyar da kuma steps uku.

Abubuwan hadawa

  1. Kankana
  2. Mangoro
  3. Abarba
  4. Sugar
  5. Ruwa

Yadda ake hadawa

  1. Ki samu kankana, abarba da mangoro ki bare su, ki yanka su kanana.
  2. Ki samo blender ki zuba su a ciki, ki sa ruwa Kadan, ki rufe ki nika sai ki tace ki sa sugar
  3. Ki sa a fridge in ya yi sanyi sai a sha.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×