Skip to content

Yadda ake wainar fulawa

yadda ake wainar filawa
0
(0)

Mu koyi yadda ake wainar fulawa uwargida da amarya. Ku biyo ni tiryan-tiryan.

Abubuwan hadawa

  1. Filawa
  2. Gishiri
  3. Maggi
  4. Tarugu
  5. Kwai 1
  6. Albasa da lawashi
  7. Man gyada ko manja

Yadda ake hadawa

  1. Farko ki samu bowl ki sa flour da ruwa kofi daya ki dama ta sai tayi smooth.
  2. Ki saka lawashi da albasa da dakakken tarugu da seasoning na ki sannan ki sa kwai.
  3. Ki sake buga shi sosai sai ki dora pan a wuta za ki amfani da mai ko manja a wurin soyawa. Ki sa kadan ki soya.
  4. A ci da yaji ko sauce na cabbage da zamu koyar nan gaba.

Wannan shine yadda ake wainar fulawa. Sannan za a duba: Yadda ake chocolate cake da sauransu.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×