Skip to content

Yadda ake zigzag potato

Share |
yadda ake zigzag potato
Add to Lists (0)
ClosePlease login

No account yet? Register

Uwargida ga yadda ake zigzag potato cikin sauki kuma ba tare da bata lokaci ba. Ana bukatan kayan hadi hudu da kuma steps biyu.

Abubuwan hadawa

  1. Dankalin turawa
  2. Wuka mai zigzag
  3. Gishiri
  4. Man gyada

Yadda ake hadawa

  1. Ki dauko dankalin turawa ki fere shi sai ki wanke shi tas. Ki dauko wukanki mai zigzag ki yanka shi kamar yanda ki ke yankan dankali na suya ko kuma za ki iya yanka shi irin yankan da ki ke so.
  2. Sai ki sake wankewa ki barbada mishi gishiri kadan ki daura man gyadan ki a kan wuta idan ya yi zafi sai ki soya.

Karin bayani

Ita wannan wuka ana iya samun ta a cikin set na abun juice (pro-v).

Rate the recipe.

Average: 4 / 5. Rating: 4

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
3
Free daily recipes remaining!
×

Discover more from Bakandamiya Kitchen

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading