Skip to content

Yadda ake mojito drink

yadda ake mojito drink
2.5
(8)

Uwargida ga yadda ake mojito drink cikin sauki kuma ba tare da bata lokaci ba. Wannan recipe na bukatan kayan hadi biyar da kuma steps uku.

Abubuwan hadawa

  1. Mint leaf
  2. Kankara
  3. Sugar
  4. Lemun tsami
  5. Sprite

Yadda ake hadawa

  1. Ki samu kofi ki sa mint leaf guda shida sai ki dauko cokali ki dan dake mint leaf din sabo da ya yi releasing kanshin sa.
  2. Ki matse lemun tsami rabi a ciki sannan ki sa sugar. Ki zuba kankara.
  3. Sai ki zuba sprite a kai ki juya. Shikenan juice na ki ya hadu.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×