Skip to content

Yadda ake miyar koda

Share |
Yadda ake miyar koda
Add to Lists (0)
ClosePlease login

No account yet? Register

A yau za mu koyi yadda ake miyar koda.

Abubuwan hadawa

  1. Koda daidai bukata
  2. Maggi 5
  3. Albasa 1
  4. Attarugu 4
  5. Cittah 2
  6. Tafarnuwa 3
  7. Kori

Yadda ake hadawa

  1. Da farko zaki wanke kodarki ki yanka kisa a tukunya, ki yanka albasa ki sa gishiri kadan, da maggi daya ki dora a wuta.
  2. Idan ya tafasa sai ki daka attarugu da albasa da tafarnuwa ki zuba ki sa cittah ki zuba ruwa ba mai yawaba sai ki rufe.

Idan ya dafu, za ki ji gida ya game da kamshi.

Photo Credit: Shutterstock.com

Rate the recipe.

Average: 0 / 5. Rating: 0

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
3
Free daily recipes remaining!
×

Discover more from Bakandamiya Kitchen

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading