Skip to content

Yadda ake meatballs

Yadda ake meatballs
3.3
(3)

Ku koyi yadda ake meatballs. Wannan meatballs ne mai dadi ga kuma saukin hadawa. Uwargida ba a bawa yaro mai kiwuya!

Abubuwan hadawa

  1. Minced meat (nikakkiyar nama)
  2. Tafarnuwa
  3. Albasa (zaki yanka ta kanana)
  4. Gurzarjiyar ginger
  5. Gishiri
  6. Maggi
  7. Kwai
  8. Attarugu
  9. Masoro
  10. Corn flour

Yadda ake hadawa

  1. Ki samu roba ki saka nikakkiyar nama, albasa, attarugu, ginger, tafarnuwa, kwai, masoro (za ki dake ta).
  2. Sai ki kwaba ki mulmula ya zama ball, ki samu corn flour ki saka a wani roba sai ki saka meat balls din a ciki ki yi rolling corn flour ta kama jikin namar.
  3. Sai ki daura mai a pan in ya danyi zafi ki zuba ki soya.

Karin bayani

Kada ki cika wuta sosai yayin suyan.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×