Skip to content

Yadda ake mango and banana smoothie

yadda ake mango and banana smoothie
3.8
(4)

Uwargida ga yadda ake mango and banana smoothie cikin sauki kuma ba tare da bata lokaci ba. Ana bukatan kayan hadi hudu da kuma steps biyu.

Abubuwan hadawa

  1. Mangoro biyu
  2. Ayaba guda uku
  3. Sugar cokali biyu
  4. Madarar gari cokaki hudu

Yadda ake hadawa

  1. Ki samu mangoro ki bare bawon ta ki yanka kanana ki sa a blender, ayaba itama ki bare ki yanka ki sata a blender.
  2. Ki sa ruwa rabin kofi, sugar da madarar gari ki yi blending na su. Za ki iya shanshi haka ko ki sa a fridge in ya yi sanyi ki sha. Tafi dadi idan ta danyi shanyi.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×