Skip to content

Yadda ake lemun zaki mai sauki

Share |
yadda ake lemun zaki
Add to Lists (0)
ClosePlease loginn

No account yet? Register

Lemun zaki ko orange juice lemu ne mai dadi da kuma tarin amfani a jiki. Ga yadda na ke lemun zaki na a gida cikin kankanin lokaci.

Abubuwan hadawa

  1. Lemun zaki
  2. Ruwa
  3. Sugar

Yadda ake hadawa

  1. Da farko nakan wanke lemon zaki na in saka su cikin ruwan zafi suyi kaman minti 30 domin su yi laushi a sami ruwa.
  2. Bayan nan nakan matse ruwan ne a cikin abu mai tsafta sannan in tace in ajiye a gefe!
  3. Bana sa mashi sugar hakanan. Ina daura sugar ne da ruwa kan wuta har sai ruwan sugar din ya yi kauri yadan fara duhu sannan in sauke. Sai in juye ruwan lemo na ciki in hade su tsaf sai in saka a fridge ya yi sanyi kalau sannan in zuba a kofi!


Gwada ki ban labari!

Zaku iya duba girke-girkenmu na baya, kamar Yadda ake hadin shinkafa da vegetable sauce  da  yadda ake hadin lemun kankana da abarba

Rate the recipe.

Average: 0 / 5. Rating: 0

Be the first to rate it!

As you found this recipe interesting...

Follow us on social media to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
1
Free recipes remaining!
×