Skip to content

Yadda ake plantain chips

yadda ake plantain chips
2.3
(6)

Uwargida ga yadda ake plantain chips cikin sauki kuma ba tare da bata lokaci ba. Wannan recipe na bukatan kayan hadi uku ne kawai da steps uku.

Abubuwan hadawa

  1. Danyar plantain
  2. Gishiri kadan
  3. Mai

Yadda ake hadawa

  1. Ki samu danyar plantain ki yanka ta falan falan. Sai ki barbada gishiri kadan ki juya ko ina ya ji.
  2. Ki daura mai akan wuta in ya danyi zafi sai ki zuba ki soya, in ya yi sai ki tsane. A ci lafiya.
  3. Mai karatu wannan shine yadda ake plantain chips. Sai mun sake saduwa a girkinmu na gaba. Na gode, za ku iya duba girke girkenmu na baya, kamar: Yadda ake Zobo juice da makamantansu.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×