Skip to content

Yadda ake hada ring chocolate cookies

Yadda ake hada ring chocolate cookies
0
(0)

A yau zamu gabatar da yadda ake hada ring chocolate cookies (doughnut cookies).

Abubuwan hadawa

  1. Flour
  2. Sugar
  3. Butter
  4. Kwai
  5. Cocoa powder
  6. Chocolate chips
  7. Baking powder

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki yi mixing butter da sugar sai ki fasa kwai 1 ki saka ki buga a tare (za ki iya amfani da icing sugar).
  2. Sai ki saka fulawa da cocoa powder da baking powder a ciki, ki yi kneading sosai.
  3. Sai ki saka chocolate chips yawan yadda ki ke so ya ji chocolate.
  4. ki saka wannan dough a cikin fridge yadan kama jikin shi sai ki fitar da shi ki saka doughnut cutter ki cire shapes din.
  5. Ki gasa shi a cikin oven na mintina 15. A cire ya sha iska idan ya yi.

Za a iya dubayadda ake hada chocolate coconut pound cake da makamantansu.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×