Skip to content

Yadda ake hada plain spicy yam

Share |
Yadda ake hada plain spicy yam
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

A yau zamu duba yadda ake hada plain spicy yam.

Abubuwan hadawa

  1. Doya
  2. Tarugu
  3. Mangyada
  4. Maggi

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki fere doya ki yanka kamar yankan soyawa.
  2. Sai ki dora pan akan wuta ki zuba mai a ciki ki saka tarugu da ki ka grating.
  3. Ki saka kofin ruwa ki zuba doya dinki a ciki. ki saka maggi a ciki.
  4. Da ta tafasa kinga ta dahu sai ki sauke da dan romon. A ci lafiya.

Mai karatu zai iya duba: Yadda ake jollof rice mai kwai da yadda ake hada desiccated coconut and chocolate chips cake da sauransu.

Photo Credit: Laura Ritterman

Rate the recipe.

As you found it interesting...

Follow us to see more!

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
2
Free daily recipes remaining!
×
×