Skip to content

Yadda ake hada natural papaya drink

Yadda ake hada natural papaya drinks
0
(0)

 A yau insha Allahu zamu gabatar da yadda ake hada natural papaya drink.

Abubuwan hadawa

  1. Papaya (gwanda)
  2. Sugar
  3. Ruwa
  4. Zuma (optional)

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki yanka gwanda ki cire mata yayan ciki sai ki wanke ta
  2. Ki zuba gwandan da sugar da ruwa a cikin blender sai ki nika sai su yi sumul sun nike.
  3. Sai ki saka zuma idan ki na so. Za a iya sakawa a fridge har ya yi sanyi ko kuma a na iya saka kankara a sha a lokacin.

Ku duba yadda ake hada mixed juice da sauransu.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×