Skip to content

Yadda ake hada filled choc pie

Share
Yadda ake hada filled choc pie
3
(2)
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

A yau kuma zan koya mana yadda ake hada filled choc pie. Har wa yau mai karatu zai iya duba makalunmu da muka gabatar na daruruwan girke girke

Abubuwan hadawa

  1. Filawa
  2. Sugar
  3. Baking powder
  4. Salt
  5. Nutella
  6. Milk
  7. Egg
  8. Butter (1 tbspn)

Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki hada wayan nan abubuwa banda chocolate ki yi mixing na su har sai dough dinki ya yi smooth.
  2. Bayan nan, sai ki bugu sosai,  sannan ki yi rolling out shape daban daban ki saka chocolate a tsakiyan ki rufe yadda ki ke so.
  3. Ki gasa a oven for 10/15 minutes sai a ci ko da tea ko kuma wani drink na daban.

Mai karatu na iya duba: yadda ake hada brownies da sauransu.

How many stars will you give this recipe?

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page