Skip to content

Soyayyar aya

Share
soyayyar aya 1
0
(0)
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Kowacce mace da yadda take suyar aya. Ku biyo ni ku ga yadda nake yin nawa mai dadi da kamshi.

Abubuwan bukata:

1- 4 cups kananan aya

2- 1 cup sugar

3- 1/2 cup water

4- 1 teaspoon flavor

Yadda ake yi:

1- ki gyara ayarki ki wanke ta tas, sai ki tsame a colander. Daga nan sai ki dora kyakkyawan non stick pan dinki a kan wuta, ki zuba ayar a ciki ki yi toasting a low heat har sai kin ga ta yi fari tana kamshi. Sai ki kwashe.

Soyayyar aya 2

2- Sai ki zuba sugar da ruwa a pan, ki zuba flavor ki dafa har sai kin tabbatar da sugar ya gama narkewa.

soyayyar aya 3

3- Sai ki juye ayar a ciki ki fara soyawa

soyayyar aya 4

4- A hankali za ki ga tana yin fari.

soyayyar aya 5

5- Idan ta gama yin fari sai ki sauke

soyayyar aya 6

6- Idan ta gama hucewa sai ki yi packaging

soyayyar aya 7

How many stars will you give this recipe?

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
×