Skip to content

Lemun kukumba da citta danya

lemun kukumba da citta da
4.8
(4)

Mu koyi yadda ake lemun kukumba da citta danya. Wannan lemun yana da dadi da kuma sauki wajen hadawa.

Abubuwan hadawa

  1. Kukumba (3)
  2. Citta (4)
  3. Suga
  4. Lemun tsami (5)

Yanda ake hadawa

  1. Da farko zaki sami kukumbarki ki wanke ki yanka kisa a blender.
  2. Sai ki wanke cittarki ki goga da abin goga kubewa ko ki yanka kisa a blender ki hada da kukumba ki markada.
  3. Sannan sai ki tace ki sa suga da lemun tsami.
  4. Daga karshe, sai ki sa a firinji ko kisa kankara.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×