Skip to content

Yadda ake yoghurt in fruits mix

Yadda ake yoghurt in fruits mix
3.3
(3)

Mu koyi yadda ake yoghurt in fruits mix cikin sauki, abubuwan hadawa guda takwas, matakai guda uku kacal.

Abubuwan hadawa

  1. Yoghurt
  2. Sugar
  3. Ayaba
  4. Gwanda
  5. Strawberry
  6. abarba
  7. Apple
  8. Kwakwa

Yadda ake hadawa

  1. Za ki sami yoghourt dinki mai kyau mara tsami ki sa sugar ki sa a fridge yayi sanyi sannan ki ciro!
  2. Ki yayyanka kayan marmari kalan wanda ki ke da shi, ni dai anan nayi amfani da ayaba, gwanda, strawberry, abarba, da Apple.
  3. Bayan na yayyanka na zuba akan kindirmo na sai na watsa kwakwa da na kankare.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×