Skip to content

Yadda ake watermelon smoothie

Share
yadda ake hada watermelon smoothie
5
(1)
Add to Lists (0)
Please login to bookmark Close

Uwargida ga yadda ake watermelon smoothie da kayan hadi kalilan ta hanyar bin steps marasa wahala.

Abubuwan hadawa

  • Kankana
  • Sugar
  • Flavor
  • Yoghurt

Yadda ake hadawa

  1. Da farko za ki yanka kankanan ki zuba ta a cikin blender ki sa yoghurt a ciki.
  2. Sai ki nika sosai har ya zama sumul ba sauran gudajin kankana.
  3. Sannan sai ki juye ki sa sugar da flavour.
  4. A karshe, sai ki sa a fridge ya yi sanyi ko kuma ki sa kankara a ciki.

Mai karatu wannan shine yadda ake watermelon smoothie. Na gode, sai mun hadu a girki na gaba. Amma kafin nan mai karatu na iya duba girke-girkenmu na baya, kamar yadda ake valentine cut-out cookies da sauransu.

How many stars will you give this recipe?

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page