Skip to content

Yadda ake salad na latas

yadda ake salad na latas
4.3
(6)

Ku koyi yadda ake salad na latas mai ban sha’awa ga dadi ga kuma kyau. Wannan gangariyar salad idan uwargida ta gwada zata bamu labari!

Abubuwan hadawa

  1. Salad (latas)
  2. Cucumber
  3. Karas
  4. Koren tattasai
  5. Mai kadan
  6. Maggie
  7. Tumatir

Yadda ake hadawa

Ki yanka salad kanana, da koren tattasai, da tumatir, ki gurza karas, ki yi slicing cucumber ko ki yanka kanan ki sa maggie, sannan sai mai kadan ki juya. A ci lafiya. Za ki iya cin shi da shinkafa da wake, shinkafa da miya, fried rice, dan wake, stir fry couscous da sauransu.

How many stars is worth this recipe?

We are sorry that this recipe was not as good as you wanted it to be!

Please, provide us with your feedback to improve it.

Write your feedback in the box below and then submit.

You cannot copy content of this page
×