Skip to content

Yadda ake hadin kankana mai madara

Share |
Yadda ake hadin kankana mai madara
Add to Lists (0)
ClosePlease login

No account yet? Register

Mu koyi yadda ake hadin kankana mai madara ba tare da bata lokaci ba. Uwargida ki gwada ki zo ki bamu labari. Wai sai an gwada…

Abubuwan hadawa

  1. kankana
  2. Madarar gari
  3. Nutella
  4. Chocolate (irin na 100)

Yadda ake hadawa

  1. Ki gyara kankana ki cire bakaken kwallayen da ke ciki sai ki yanka shi kanana ajiye a gefe.
  2. Sai ki dauko plate ki jera kankana a kai, sannan ki kawo garin madarar ki barbarda a kai.
  3. Sai ki yaryada Nutella kuma sannan ki gutsura su chocolate na ki sai ki saka a kai. A sha dadi lafiya

Karin bayani

Za ki iya markadawa idan baki sanshi a hakan. Za a iya duba girke girkenmu na baya don koyon wasu kalan abincin ko abin sha. Mai karatu ga misali: Yadda ake mixed fruits juice da kuma Yadda ake simple fruit salad da wasu dimbin abincin kala kala duk a wannan taska ta Bakandamiya.

Rate the recipe.

Average: 2.5 / 5. Rating: 10

As you found it interesting...

Follow us to see more!

3 thoughts on “Yadda ake hadin kankana mai madara”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page
3
Free daily recipes remaining!
×

Discover more from Bakandamiya Kitchen

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading